Charles Egbu

Charles Egbu
Rayuwa
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a

Charles Egbu Masani ne na kasar Ingila kuma dan Najeriya ne mazaunin kasar.[1] An zabe shi a matsayin shugaban Jami'ar Leeds Trinity University, United Kingdom UK, Kuma zai shiga ofishi a ranar daya ga watan Nuwamba shekara ta dubu biyu da ashirin (1 Nuwamba 2020).[2][3] Kuma shi ne dan Afirka na farko da a ka taba zaba a matsayin shugaban Jami'a a kasar Ingila.[4][5]

  1. http://cprms.com/en/team/view/professor-charles-egbu[permanent dead link]
  2. https://www.channelstv.com/2020/07/17/buhari-salutes-professor-charles-egbu-nigerian-named-vc-of-varsity-in-uk/amp/
  3. https://m.guardian.ng/appointments/uk-varsity-appoints-prof-charles-egbu-a-nigerian-as-vc/
  4. http://apanews.net/mobile/uneInterieure_EN.php?id=4942245[permanent dead link]
  5. https://refinedng.com/professor-charles-egbu/

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy